Tehran (IQNA) Tashar talabijin din Isra'ila ta I24 News na shirin bude ofisoshi a Bahrain da Morocco bayan bude ofishi a Dubai.
Lambar Labari: 3486813 Ranar Watsawa : 2022/01/12
Tehran (IQNA) Ana shirin harba wani tauraron dan adam a kasar Kazakhstan wanda ya shafi watsa shirye-shirye na kur'ani zalla.
Lambar Labari: 3486071 Ranar Watsawa : 2021/07/03